Christopher Landsea

Christopher Landsea
Haihuwa (1965-02-04) Fabrairu 4, 1965 (shekaru 59)
Kasar asali American
Dan kasan American
Matakin ilimi Ph.D. in Atmospheric Science
Makaranta Colorado State University
Aiki Atmospheric scientist
Organization Science and Operations Officer at the National Hurricane Center
Notable work Atlantic hurricane reanalysis
National Hurricane Center: Hurricanes, Typhoons, and Tropical Cyclones: FAQ
Lamban girma American Meteorological Society's Banner I. Miller award (May 1993)
2007 NOAA Administrator's Award
United States Department of Commerce Bronze Medal Award for Superior Federal Service (Oct 2000)(co-recipient)
Christopher Landsea

Christopher William "Chris" Landsea: masanin yanayi ne na Amurka, kuma mai bincike tareda sashin bincike na guguwar Atlantic Oceanographic da ɗakin gwaje-gwajen yanayi a NOAA,kuma yanzu jami'in Kimiyya da Ayyuka ne a Cibiyar Guguwa ta ƙasar. Shi memba ne na Ƙungiyar Geophysical ta Amurka, da Ƙungiyar Ƙwararrun Yanayin Amurka.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy